liƙawa: tarihi
Tarihin Alaramma Malam Aliyu Ɗan Kadawa (1868-1998)
An haifi Malam Aliyu a zamanin Sarki Abdullahi a garin Kadawa cikin ƙaramar Hukumar Warawa da ke Jihar Kano. Hamshaƙin malamin Alƙur'ani, ma'abocin zaumunci...
Tarihin Shehun Malami Muhammad Rabi’u Ɗan Tinki (1897-1959)
Malam Rabi'u ɗan Yunusa ɗan Alhasan ɗan Baru. An haife shi a garin Tinki a cikin ƙaramar hukumar Bici da ke Jihar Kano cikin...
Tarihin Gwani Saleh Ɗanzargu
An haifi Gwani Saleh ɗan Abdullahi jikan Abdullahi a Ƙasar Jahun. Mahaifin sa ya rasu yana ƙaramin yaro, don haka sai mahaifiyar sa ta...
Tarihin Sheikh Malam Muhammad Ɗan Almajiri
An haifi babban malami Muhammad ɗan Malam Adamu a Ƙasar Kazaure. Malam Muhammad ɗan Almajiri ya fara karatu a gaban mahaifinsa Malam Adamu.
Malam ya...
Ƙagaggun Labaran Hausa Cikin Tarihi
Babi Na Biyu:
A cikin wannan babin an bi salsalar ko kuma an kawo taƙaitaccen tarihin samuwar ƙagaggun labaran Hausa ne. An dubi yadda aka...
Tarihin Dr. Yusuf Bala Usman
Dr. Bala Usman mutum ne basarake, mashahurin malami masanin tarihi da kimiyyar siyasa, dandaƙaƙƙen marubuci, ɗan kishin ƙasa, mai fafutikar ‘yanci, haziƙi kuma fasihi,...
Tarihin Nana Asmau ‘Yar Shehu Usman Ibn Fodiyo
Nana Asma’u, mace ce mai basira, himma, da kuma haziƙanci. Wannan baiwar Allah ta bai wa addininta na Musulunci gagarumar gudunmawa tun farkon kira...
Tarihin Gwani Daudu (1920-2000)
An haifi Alaramma Malam Abubakar Yunusa a shekarar 1920 a garin Tsakuwawa a ƙaramar Hukumar Miga da ke cikin Jihar Jigawa. Ana yi masa...
Taƙaitaccen Tarihin Ibrahim Yaro Yahaya (1944–1995)
Ibrahim Yaro Yahaya ya kasance mashahurin masani marubuci a fannin harshen Hausa. Yahaya ya bayar da gudunmawa wajen rubuta litattafai a ɓangaren harshe da...
Tarihin Alaramma Malam Isa Ɗan Ƙauranmata Bin Umar
An haifi Malam Isa Umaru a garin Ƙauranmata zamanin Sarkin Kano Usman. Mahaifinsa Malam Umar ya aika da shi garin Bunkure wajen Malam Adamu...








