liƙawa: Shafukan Sada Zumunta
Tarihin Samuwar Shafukan Sada Zumunta
MA’ANAR SHAFUKAN SADA ZUMUNTA
A mahangar kimiyyar sadarwa ta zamani, idan aka ce Social Network ana nufin dandalin shaƙatawa da yin abota.
Amma Farfesa Kerric...
Amfani Da Haɗurran Shafukan Sada Zumunta
Sararin yanar gizo muhalli ne da ya bai wa kowa damar yaɗa manufa, ra’ayi, al’ada, addini da ɗanɗano na rayuwa, Mu’amala da fasahar Intanet...