liƙawa: Sexually Transmitted Diseases
Kaɗan Daga Cikin Cuttukan Da Ake Ɗauka Ta Hanyar Saduwa...
HEPATITIS B: (Ciwon hanta)
Ciwo ne daya ke kawo kunburin hanta ita kuma ƙwayar cutar hepatitis virus ne yake kawota tana yaduwa ta hanyar saduwa...