liƙawa: Sassan motsi na jiki
Physiology da Hausa Kashi na Uku: Excitable Tissues (Sassan motsi na...
Nerves da tsoka su ne gaɓoɓin motsi, domin su suke dauke da signal mai nau’in lantarki wadda ake cewa action potential.
Resting Membrane potential Shi ne...