liƙawa: Sada zumunci
Falalar Ba wa Ɗan Uwa Sadaƙa
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
"Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne,...
Mene Ne Amfanin Zumunci?
Sadar da zuminci,shi ne ziyarar 'yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar...