liƙawa: Rafkanuwa
Rafkanuwa A Sallar Nafila
Ana yin ‘sujudus sahwi' a sallar nafila, kamar yadda ake yin ta a farilla, sai dai a rafkanuwa cikin karatun Fatiha, karatun surah, asirtawa,...
Sujjadar Rafkanuwa
Sujjadar rafkanuwa sujjadu ne guda biyu da ake yi a madadin mantuwa da aka yi a cikin sallah saboda dalilin yin ƙari ko ragi.
Matsayin...