Gida Liƙau(tags) Mijin Marigayiya

liƙawa: Mijin Marigayiya

Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu

0
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko wacce...

Mijin Marigayiya Babi Na Uku

0
Ranar Juma'a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da wuri...

Mijin Marigayiya Babi Na Biyu

0
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami  karɓa ta girmamawa a gidan kakan Khadija. Bayan sun gaisa...

Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya

0
'Hey Babe.' Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kallonsa. 'Mai kyau,...