liƙawa: Mijin Marigayiya
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara sun yi...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama ya...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Ɗaya
Duk da bai ce mata zai zo yau ɗin ba amma dai haka kawai zuciyarta take gaya mata zai zo tunda an buɗe gari...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma
Karo na babu iyaka kenan da ta ɗauki wayarta ta buɗo whatsapp ta duba; har yanzu bai amsa messages ɗinta ba kuma bai biyo...
Mijin Marigayiya Babi Na Tara
Kamar yanda aka sanar ranar Asabar aka buɗe gari, ba ƙaramin daɗi wannan buɗewar ta yi wa Mustapha ba. Tun waje ƙarfe takwas ya...
Mijin Marigayiya Babi Na Takwas
Shi da yara suka zauna suka gama shan ruwan sanna ya sa Afaf ta kwashe kwanukan, nan suka zauna suka cigaba da kallo suna...
Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu magungunanta, ya...
Mijin Marigayiya Babi Na Shida
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama rufe...
Mijin Marigayiya Babi Na Biyar
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta...
Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko wacce...

