liƙawa: Lailatul Ƙadari
Falalar Raya Daren Lailatul Ƙadari
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce:
Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: wanda ya tsaya ya (raya) Lailatul ƙadari yana mai...
Raya Daren Lailatul Ƙadari
Daren Lailatul ƙadari, dare ne guda ɗaya da ake samunsa a watan Ramadan na kowacce shekara. Dare ne mai ɗimbin falala da daraja da...