liƙawa: Kidan fiyano
Ma’anar Fiyano
Masana sun tofa albarkacin bakinsu wajen bayyana ma'anar fiyano (Piano). Misali: Gusau (2008:347) ya ayyana Fiyano wata alama ce ta yin kiɗa wadda Hausawa...
Ma’anar Kiɗa da Makaɗi
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi.
Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...