liƙawa: Khudubar Annabi (SAW) Ta Ban Kwana
Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam)
Wajibcin koyin da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam):
Ita masa'alar koyi abu ne wanda yake haɗe da halittar ɗan Adam. A farkon rayuwar ɗan Adam...
Khuɗubar Annabi (SAW) Ta Ban-Kwana
Manzon Allah(SAW) ya fita daga Madina tare da Sahabbai dubu 14 a ranar Asabar 26 ga watan Zulqidah a shekara ta goma bayan Hijirah...

