liƙawa: juna biyu
Shin Ya Hallata Mai Ciki Ta Ɗauki Azumi?
Amsa: Shari'ah tace,"Mai ciki ta haƙura da azumi, saboda ƙoshin lafiyar jaririnta".
Hujja: "Duk wanda yake cikin halin rashin lafiya, ya rama bayan sallah".
Suratul...
Ta Yaya Zan Gina Ƙwaƙwalwar Jaririna Tun Yana Ciki?
Za ki iya gina ƙwaƙwalwar jaririnki yana ciki ta hanyar amfani da Folic Acid/Folate.
Folic acid na ɗaya daga cikin nau'ikan Vitamin B ne (Vitamin...
Yadda Ake Amfani Da Na’urar Gwajin Ciki (Juna Biyu)
Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko).
Ki yi fitsari...


