liƙawa: Farfesa Gusau
Wuraren Sadawar Waƙar Baka
Makaɗan Hausa sukan sadar da waƙoƙin da suka yi bisa maƙasudai ne daban-daban gwargwadon waɗanda aka yi domin su. Waɗannan wurare da ake yin...
Taƙaitaccen Tarihin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau
An haifi Sa'idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma'a; unguwar Bube Attajiri da ke garin...