liƙawa: drinks
Yadda Ake Haɗa Abin Sha Na Kankana
Abubuwan hadawa
Kankana
Mangoro
Abarba
Sugar
Ruwa
Yadda ake haɗawa
Da farko sai ki samu kankana, abarba da mangoro ki ɓare su, ki yanka su...
Yadda Ake Mojito Drink A Sauƙaƙe.
Yadda ake mojito drink
Abubuwan haɗawa
Mint leaf
Ƙanƙara
Sugar
Lemon tsami
Sprite
Yadda ake haɗawa
Ki samu kofi, ki sa mint leaf guda shida, sai...