liƙawa: drinks
Yadda Ake HaɗaA Abinsha na kankana
Abubuwan hadawaKankanaMangoroAbarbaSugarRuwaYadda ake haɗawaDa farko sai ki samu kankana, abarba da mangoro ki ɓare su, ki yanka su ƙanana.Sannan ki samo blender ki zuba...
Yadda Ake Mojito Drink A Sauƙaƙe.
Yadda ake mojito drink
Abubuwan haɗawa
Mint leaf
Ƙanƙara
Sugar
Lemon tsami
Sprite
Yadda ake haɗawa
Ki samu kofi, ki sa mint leaf guda shida, sai...