liƙawa: Ciwon Mara
Ciwon Ciki Da Ciwon Mara Lokacin Al’ada
Budurwa ko matar aure me fama da wannan matsalar kisamu wadannan magungunan
Garin hulba
Garin habbatussauda
Garin kiswatul hindi
Saiki hadasu waje daya ki zuba...