Tag: Amfanin Shan Ruwa

  • Amfanin  Shan Ruwa Da Safiya Kafin  A ci Komai

    Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin A ci Komai

    Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike akan hakan, masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka sai ku biyo ni sannu a hankali don jin amfaninsa.

     Yana Maganin:

    • Ciwon kai
    • Ciwon jiki
    • Daidaita tsarin bugun zuciya
    • Amosanin gaɓɓai
    • Farfaɗiya 
    • Daidaita jikin da yawuce kima
    • Asma
    • Ciwon ƙoda
    • Cutukan dake cikin fitsari
    • Ciwon suga

     Kaɗan daga ciki kenan.

    Domin karanta bayani akan Wari Ko Hamamin Baki {Mouth Odour} Danna nan 

    Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu