liƙawa: al’adar bahaushe
ASALIN KALMAR HAUSA DA MA’ANARTA
Akwai maganganu da yawa dangane da asalin kalmar Hausa, inda suka bayyana a matsayin ra'ayinsu. Daga cikin maganganun akwai:
Nil Skinner (1968) cewa ya yi,...
AL’ADAR BAHAUSHE
Abin kunya ne budurwa ta je gidan su saurayinta a ƙasar Hausa
Da a al'adar Bahaushe, ba yadda za a yi budurwa ta bi saurayi...