liƙawa: Abinci Ga Masu Ciwon Suga
Bayani Akan Tsarin Abinci Ga Masu Ciwon Suga (Diabetes Mellitus)
Tsarin abinci na da matuƙar muhimmanci ga masu ciwon suga domin kusan kimanin kaso 50 cikin 100 na masu ciwon suga tsarin abincine yake...