Gida Liƙau(tags) Ɗanbushiya Da Ɗankomayya

liƙawa: Ɗanbushiya Da Ɗankomayya

Tatsuniyar Ɗanbushiya Da Ɗankomayya

0
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wasu mata su biyu, Bushiya da Komayya. Suna da’ya’ya samari su biyu. Ɗaya sunansa Ɗanbushiya, ɗayan kuma Ɗankomayya....