Sunayen Abinci Da Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 2

0
81

36.Ganda
37.Gauta
38.Gaskami
39.Gawasa
40.Giginya

41.Gindi- kwalo
42.Gumba
43.Gurasa
44.Goriba
45.Halawa

46.Jimɓiri
47.Kifi
48.Kamu
49.Ƙato-da-lage
50.Koko

51.Kunu (zaki, kanwa, fari, tsamiya)
52.Ƙwai
53 Kantun Gana
54.Ƙosai
55.Kwaikwaye

56.Kulele
57.Kwarbebe
58.Kilishi
59.Kurna
60.Kauci

61.Lula
62.Lulaye
63.Makani (gwaza)
64.Mandaƙo
65.Masara

66.Magarya
67.Mai (gyada, shanu)
68.Mangwaro
69.Nama
70.Nakiya

FASIHIN KAITA

Danna nan don karanta Abincin Hausawa Kashi Na 1

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceAbincin Hausawa Kashi Na 1
Labarin na GabaMijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Tara