Rabe-Raben Zawarawa

0
7

Bisa ga al’adar Bahaushe, ya yi duba na tsanaki gami da dogon nazari, don rarrabe ire-iren zawarawa, kamar haka;

1. Bazawara (Tsohon hannu).

2. Ta-ƙi zama.

3. Sakin wawa.

4. Shirinya raɓi ki kashe.

5. Zari-wuya.

6. Ƙafar wala.

7. Goɗiya ta siddi.

Don karanta rabe-raben gara danna nan

Edita; Rumasa’u Muhammad Kallamu

labarin da ya wuceRabe-Raben Auren Hausawa