Muhimman Abubuwan Da Suke Inganta Lafiya

0
30
  1. Ganyayyaki da kayan marmari na ɗaya daga cikin muhimman abubuwan da suke inganta lafiyar jiki. 
  2. kwanciyar hankali ma jigo ne game da kyautatuwar lafiya da ingantar ta. 3. motsa jiki a kai a kai, shi ma muhimmi ne game da ɗorewar lafiya da ingantuwar ta. 
  3. Ƙaurace wa abubuwan da suke sa damuwa da abubuwan ci ko sha da suke barazana ga lafiya, kamar giya, taba da sauransu. 

5. yawaita shan ruwa don ɗaurayo timbi da hanji, da kuma sauƙaƙa niƙuwar abubuwan da ake ci saboda waɗanda suka gama aiki su fice su bar jiki cikin sauƙi.

Domin karanta cikekken littafin Danna nan 
labarin da ya wuceSaƙo Cikin Waƙa (1991)
Labarin na GabaCututtukan Da Ba Su Da Magani