-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 9 months ago
Haƙiƙa Allah ta’ala ba ya barin bayinsa cikin ɓata face sai ya kawo wanda zai bayyana musu gaskiya. Masu rabo sai su bi gaskiyar, wasu nan take, wasu kuma sai an turza.
Amma marar rabo sai su kafe a kan ƙa […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Abu ne sananne ga kowa cewa addinin Musulunci bai bar komai ba, sai da ya yi tanadin yadda yake so a fahimce shi, ko a aikata shi. Neman halal ko kasuwanci da sana’a ginshiƙi ne a rayuwar mutum, saboda haka ba a […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
1) Wadatuwa da abin da Allah ya ba ka.
2) Karanta rayuwar magabata na ƙwarai da gudun duniyar su, da wadatar zucinsu da koyi da su.
3) Gudanar da rayuwa matsakaiciya, ba ƙwauro babu kuma a […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Dabarun Zaman Lafiya Da Mutane
A tasa gudunmawar a wannan fanni, shaihun malamı Abdullahi ibn Fodiyo (R.A) ya bayyana muhimman ƙa’i’doji waɗanda in […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Wannan muhimmin abu wanda kowa yake buri, yana gamuwa da cikas da matsaloli daga ɓangarori daban-daban. A gaskiya ma dai mutane da dama masu begen zaman lafiya da kwanciyar hankali, su da kansu suke janyo […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Ruɗani Game Da Hanyoyin Samun Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali.
1. Kuɗi Waɗansu mutanen gani suke yi, ba mai more rayuwa a duniyar nan da samun natsuwa sai mai kuɗi. Shi ne ka […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Allah Ta’ala ya ƙaddara rayuwar mace da namiji a tare cikin tsananin buƙatar juna; babu wanda zai iya rayuwa shi kaɗai a cikin su. Saboda haka ya zama wajibi mutum ya nemi hanyoyin zaman lafiya da abokin za […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Akwai abubuwa da dama waɗanda suke kawo tabbataccen da dauwamammen zaman lafiya da tabbataccen kwanciyar hankali ga ɗaiɗaikun mutane da ƙungiyoyi, kai har da duniya ma gaba ɗaya.
Amma duk waɗannan abubu […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata; manya da yara musulmi da kafiri babu wani saɓani.
Za mu iya cewa, yanayin nutsuwa da jin daɗi da farin ciki, annashuwa da samun ga […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Illolin Karɓe-karɓe Da Barace-barace
Addinin musulunci addini ne da ya girmama ɗan Adam ya mutunta shi ya kuma yi umarni da ya kare mutuncinsa ya girmama […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
1) Guntun gatarinka, ya fi sari ka ba ni.
2) Rabon kwaɗo ba ya hawa sama.
3) Adon wadata kyauta, adon talaka wadatar zuci.
4) Abubuwa biyu ba sa zama guri ɗaya, wadatar zuci da hassada, abubuwa biyu ba s […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Wadatar zuci shi ne babban arziki wanda ba ya ƙarewa; wanda ya same shi, ya huce haushin da takaicin duniya, ba shi ba hassada ba ganin ƙyashi ba baƙin ciki ba ruwansa da ƙulle-ƙulle, ba ya tankwaɓarwa da wani […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Wadatar zuci tana da fa’idoji da amfani mai yawan gaske ga kowanne ɓangare na rayuwar duniya ga mutum a duniyarsa da lahirarsa.
Wasu daga cikin fa’idojin wadatar zuci su ne:
1) Mai wadatar zuci zai sami […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 10 months ago
Sai dai kuma duk da waɗannan darajoji da fa’idoji da wadatar zuci ke da su; mutane da dama zukatansu a talauce suke, matattu ne kuma matalauta ne.
To mene ne yake haifar da rashin wadatar zuci?
Akwai […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
“Kullum da safe waɗansu Mala’iku biyu suna sakkowa, sai ɗayansu ya ce: “Ya Allah ka mayarwa da mai […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Mu’awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
“Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar da fushin Ubangiji, Kuma haƙiƙa ayyukan alhairi suna kawar […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
“Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin ƙunci ko ya yafe masa abin da yake bin sa, Allah zai sanya shi a c […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
“Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne, bai wa ɗan uwa saƙaka lada biyu ne” (Ladan sadaƙa da ladan sa […]

-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
Falalar Yin Sadaka A Asirce
An karɓo daga Abu Harairata (Radiyallahu anhu) yace: Annabi (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Mutane bakwai Allah […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 11 months ago
An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:
“Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta masa lada duk lokacin da aka ci wannan dashe. Ko aka sata, ko […]

- Load More
Gida Shehu Mansur Dala