-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Azumin Watan Ramadan
Azumin watan Ramadan, wajibi ne a kan kowane musulmi, kuma wanda yake baligi, sannan kuma mai hankali, saboda mara […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 3 months ago
Tarihin Dr. Mujahid Abdullahi Kudan
An haifi Mujahid Abdullahi a ranar 29/03/1987 a unguwar Zaɓi, wacce take kusa da unguwar Saidawa a garin Kudan, kuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya hau kan shimfiɗar “Rafarahu”, domin ganawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Munasabar Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab, rana ce da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Isra’i da Mi’iraji. Isra’i: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ranar Isra'i Da Mi'iraji
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Auren Annabi SAW Da Nana Saudat
An ɗaura auren annabi (Sallallahu alaihi wasallam) da Sayyada Saudat ‘yar Zam’ata Baƙuraishiya, sannan sunan mahai […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Auren Annabi SAW Da Nana Aisha
Bayan an ɗaura auren Sayyada Saudatu da wata ɗaya sai aka ɗaura auren Nana Aisha ‘yar abokinsa Sayyadina Abubakar As-S […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani A Kan Yin Gaba
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran s […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani Akan Cin Amana
Amana: Wani zance ne ko magana ne, kaya ko dukiya wanda wani mutum ya ɗauka ya ba wani mutum ko ya faɗa masa, saboda a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Waƙar Ilimi
Waƙar ilimin zamani ta Mu’azu Haɗeja 1. Gishiri in ba kai ba miya, Ilimi mai gyaran zamani. 2. Jama’armu ku jawo […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani Akan Yin Gulma
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani Akan Yin Gori
Gori: shi ne yin isgili, shaguɓe, habaici akan wani mutum, wanda yake da kashi a gindinsa, ko kuma wanda yake da wata […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Waye Bahaushe?
A yanzu sanin kowa ne ne Bahaushe na asali sai an yi ƙoƙarin tantancewa, saboda irin cuɗanyar da Hausawa suka yi da wa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Asalin Hausawa
Har yanzu ba a tabbatar da asalin Hausawa ko harshensu ba, amma akwai hasashe da dama da ake yi game da asalin Hausawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani Akan Yin Duba 2
Ilimin “Geomancy” shi ake kira da “ramli” ko kuma duba akan yashi (har da biro da takarda duk ana yi). Ilimi ne da y […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Hani A Kan Yin Duba 1
Duba: Shi ne bincikar abin da zai iya faruwa da wani abu nan gaba. Duba ta hanyar taurari shi ake kira da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Auren Sayyadi Abdullahi Da Sayyada Aminatu
Abdullahi ɗan Abdulmunaf shi ne mafi soyuwa a gurin Mahaifinsa, ya auri Aminatu ‘yar Wahabu ‘yar Abdulmanaf ‘yar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Auren Annabi SAW Da Nana Khadija
1. Bayan da wowar su da wata biyu daga tafiyarsu ta biyu zuwa Sham (ita ce Siriya a yanzu) ya auri shugaba Khadija […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 5 months ago
Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)
1. Watan cika ciki (Almuharram). Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, b […] - Load More
Gida SALMANU FARISS ADAMU