-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Hani A Kan Yin Gaba
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran s […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Hani Akan Cin Amana
Amana: Wani zance ne ko magana ne, kaya ko dukiya wanda wani mutum ya ɗauka ya ba wani mutum ko ya faɗa masa, saboda a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Waƙar Ilimi
Waƙar ilimin zamani ta Mu’azu Haɗeja 1. Gishiri in ba kai ba miya, Ilimi mai gyaran zamani. 2. Jama’armu ku jawo […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Hani Akan Yin Gulma
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 3 weeks ago
Hani Akan Yin Gori
Gori: shi ne yin isgili, shaguɓe, habaici akan wani mutum, wanda yake da kashi a gindinsa, ko kuma wanda yake da wata […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Waye Bahaushe?
A yanzu sanin kowa ne ne Bahaushe na asali sai an yi ƙoƙarin tantancewa, saboda irin cuɗanyar da Hausawa suka yi da wa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Asalin Hausawa
Har yanzu ba a tabbatar da asalin Hausawa ko harshensu ba, amma akwai hasashe da dama da ake yi game da asalin Hausawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Hani Akan Yin Duba 2
Ilimin “Geomancy” shi ake kira da “ramli” ko kuma duba akan yashi (har da biro da takarda duk ana yi). Ilimi ne da y […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 10 months, 4 weeks ago
Hani A Kan Yin Duba 1
Duba: Shi ne bincikar abin da zai iya faruwa da wani abu nan gaba. Duba ta hanyar taurari shi ake kira da […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Auren Sayyadi Abdullahi Da Sayyada Aminatu
Abdullahi ɗan Abdulmunaf shi ne mafi soyuwa a gurin Mahaifinsa, ya auri Aminatu ‘yar Wahabu ‘yar Abdulmanaf ‘yar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Auren Annabi SAW Da Nana Khadija
1. Bayan da wowar su da wata biyu daga tafiyarsu ta biyu zuwa Sham (ita ce Siriya a yanzu) ya auri shugaba Khadija […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)
1. Watan cika ciki (Almuharram). Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, b […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Mawaƙi Labaran Adam Kudan
An haifi Labaran Adamu Shu’aibu a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko Kudan, a Ƙaramar Hukumar Kudan jihar Kaduna, ya fara k […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Marigayi Nuhu Baushe Kudan
An haife shi a garin Kudan, sunan mahaifinsa shi ne malam Bala, mahaifiyar sa kuma Hassana, ya shahara wajen iya […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Dakta Alhaji Gambo Kudan
An haifi Dr. Alh Gambo a garin Kudan a ƙofar gabas a ranar 01/01/1954, sunan mahaifinsa shi ne Khalid, ya yi ka […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Sha'iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna “na annabi” a ranar talata 12/4/1982, ya taso a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months ago
Tarihin Salman Khan Salim
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin Mumbai, sannan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 11 months, 2 weeks ago
Tarihin Associate Professor Mu'azu Sa'adu Muhammad Kudan
An haifi Dr. Mu’azu Sa’adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar […] - Load More
Gida SALMANU FARISS ADAMU