-
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 hours, 58 minutes ago
Makaman Da Hausawa Ke Amfani Da Su Wajen Faɗa Ko Yaƙi
1. Adda 2. Adaka (bindiga) 3. Barandami 4. Baushi 5. Garkuwa 6. Gariyo 7. Ƙaho 8. Kibiya 9. Ƙota 10. K […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 6 hours, 30 minutes ago
Wasu Kayan Aikin Rini
1. Tukumar baba 2. Zarta 3. Babah 4. Shuni 5. Mucciya 6. Toka 7. Katsi 8. Marina 9. Mabugi 10. […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 2 days, 3 hours ago
Wasu Kayan Aikin Ƙira
1.Masaɓa 2.Uwar maƙera 3.Awartaki 4.Zuga-zugai 5.Guduma 6.Gawayi 7.Zarto FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Wasu Kayan Sana’ar Saƙa Edita@rumasau-kallamu -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 days, 5 hours ago
Wasu Kayan Sana'ar Saƙa
1.Uwar Masaƙa 2.Allera 3.Ɗan Iffa 4.Cakarkari 5.Hanjin ƙ […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 days, 6 hours ago
Wasu Kayan Aikin Fawa
1.Baho 2.Barho 3.Daro 4.Jantadi 5.Faranti 6.Kurada 7.Waya 8.Tire 9.Tsinka 10.Tugufa 11.Marari 12.Wuƙa 13.Kurada FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Aikin Sassaƙa Edita@rumasau-kallamu -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 3 days, 6 hours ago
Wasu Kayan Aikin Sassaƙa
1. Gizago 2. Ƙurfi 3. Kibiya 4. Matani 5. Matankwari 6. Tunga 7. Kalaba FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Busar Hausawa Edita@rumasau-kallamu -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 6 days, 6 hours ago
Wasu Kayan Busar Hausawa
1.Algaita 2.Farai 3.Ƙaho 4.Siriki/kusumburwa 5.Kakaki 6.Sarewa 7.Shantu FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke Edita@rumasau-kallamu -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 1 week ago
Sunayen Wasu Wanduna Da Takalman Hausawa
WASU WANDUNAN HAUSAWA 1.Buje 2.Feto (Kaliso) 3.Tsala 4.Tsaitsaye 5.Tumazagi 6.Zinah 7.Zabuni 8.Tarangama WASU […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 1 week ago
Wasu Kayan Kiɗan Hausawa
1.Banga 2.Dundufa 3.Ganga 4.Goge 5.Gurumi 6.Garaya 7.Gadangama 8.Jauje 9.Jinjintu 10.Kalangu 11.Kazagi 12. […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 1 week, 1 day ago
Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke
1. Bakwala 2. Dara gajera 3. Dara doguwa 4. Dankwara 5. Gurus 6. Gurumfa 7. Haɓar Kada 8. Kalaɓus 9. K […] -
Ishaka Sarkin Fulani Dankama changed their profile picture 1 week, 1 day ago
-
Ishaka Sarkin Fulani Dankama wrote a new post 1 week, 2 days ago
Sunayen Wasu Kifin Hausa
1.Buku ( karfasa) 2. Gaiwa 3. Ramfai 4. Kursa 5. Ƙurungu 6. Gwaski 7. Milli 8. Kala- kala 9. Ragon ruwa WASU […]
Gida Ishaka Sarkin Fulani Dankama