BHM Ninja

  • Abubuwan da ake buƙata

    Farar shinkafa
    Tuwo/dafaffiyar shinkafa
    Yeast
    Sugar

    Yadda ake haɗawa
    1. Za ki gyara, ki jiƙa shinkafa kamar na awa ɗaya haka.

    2. Sai ki kawo tuwon ko shinkafa daffafiya ki zub […]

  • Abubuwan haɗawa

    Tafasasshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da kike so)
    Kabeji
    Koren tattasai
    Tattasai
    Attaruhu
    Karas
    Albasa
    Lawashi
    Kayan ɗanɗano
    Gishiri kaɗan
    Man gyaɗa ko butt […]

  • Abubuwan da ake buƙata
    1. Zoɓo

    2. Kanunfari

    3. kimba

    4. Masoro

    5. Lemon grass

    6. Sugar

    7. Ruwa
    Yadda ake haɗawa
    1. Da farko za ki wanke zoɓonki ki sa a tukunya, ki sa ruwa, kanunfari, kimba, masoro, lem […]

  • Abubuwan da ake buƙata

    Wake
    Albasa
    Tattasai
    Attarugu
    Gishiri
    Kayan ɗanɗano
    Ƙwai
    Ruwa

    Yadda ake haɗawa
    1. Ki wanke wake, ki gyara ki sa albasa, attaruhu da tattasai ba da yawa ba, sai a kai miki […]

  • Abubuwan da ake buƙata

    Abarba
    Ruwan sanyi
    Sikari
    Na’ana
    Ɗanyar citta
    Ruwan lemon tsami

    Yadda ake haɗawa
    1. Da farko za ki ɓare abarba, ki yanka ta ƙanana, ki sa a blender, ki sa ruwan sanyi, sika […]

  • Barkan mu da sake kasance a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake kunun alkama.
    Kunun alkama dai yana da ruƙon ciki kuma yana da lafiya a jiki musamman a gurin masu ciwon siga, amma sai dai ka […]