-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayyanar Nau'in Abinci Mai Gina Jiki A Cikin Fitsari (Proteinuria)
Protein nau’in abinci ne da ya kunshi su wake,nama,kwai,madara,kifi,gyada dadai sauransu. Presence of protein in […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Tsayar Da Zubar Jini (Agajin Gaggawa)
A duk lokacin da aka samu wani hatsari har ta kai da rauni dake zubar jini, mutanen dake kusa da wurin akwai abinda […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Family Planning Injection (Noristerat) (Norist)
Noristerat (Norist) allurar tazarar haihuwa ce wacce take ɗauke da sinadarin progesterone kaɗai kuma tana zuwa da n […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Fitsarin Jini (BLOOD IN UTRINE)
Fitsarin jini alama ce da ke nuni da cututtuka na mafitsara abu ne wanda mutum ya kamata ya damu sosai matuƙa Menene […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Cutar Mafitsara (UTI)
Urinary Tract Infection, cutar mafitsara a hausance, cuta ce dake addabar al’umma ƙwarai da gaske tunda ga kan maza ha […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Suga.(Diabetes)
Menene Ciwon Suga?: Cuta ce da ba abu daya ne ke haddasa ta ba, ida ake samun sugar fiye da kima yana zagayawa a cikin […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Folic Acid Ga Mata
Kafin ki kai ga ɗaukar ciki (juna biyu) da wata guda ko bayan ta tabbata ciki ya shiga lallai a watanni ukun farkon […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Rashin Jini A Jiki (ANEMIA)
Kusan kullum ka shiga asibiti sai ka samu ana sa jini wa marasa lafiya dayawa. Hakan ƙalu bale ne babba ga al’ummar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ƙaiƙayin Matsematsi (Jock itch)
A likitace ana kira wannan matsala da TINEA CRURIS, wanda kwayar cutar da ake fungi ke haddasa ta kuma kwayar cutar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ɗabi’ar Gyaran Jiki A Yau, Shin Ina Hakan Zai Kai Mu
Al’amarin sankarar nono “Breast cancer” nema yake ya zama tamkar wani zazzaɓin cizon sauro na Malaria, matsalar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Haihuwa A Gida Ba Jarumta Ba Ne Kuskure Ne
Jiya akwai wata baiwar Allah da ta rasa ranta lokacin aka kai ta cikin asibiti domin haihuwa bayan an sauko da ita […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Allurar Tsarin Iyali Ta Maza (Male Family Planning)
Wannan itace alluran danafadamuku ansamu ta maza kwanaki kuma cikin ikon Allah allurar ta samu amincewar hukumar kula […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Yadda Zaka Bada Agajin Gaggawa Ga Wanda Ya Sha Kananzir (Kerosene)
Kananzir, petir da sauran dangogin su duk irin agajin gaggawa su iri daya ne. Bayan tambayar da muka yi a wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Warin Baki (Mouth Odour)
Warin baki, abu ne me wuyar faɗi ga aboki ko wani da ake jin nauyinsa, to sai dai dole a kwana a tashi mutum zai san […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Amfanin Motsa Jiki?
Motsa jiki na taimakawa wajen ƙara kuzari da inganta yanayi (mood),motsa jiki nada matukar muhimmanci ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Gyanbon Ciki Wato Ulcer Disease
Ciwon olsa ta zama daya daga cikin manyan cutukka da suke damun al’umma a ƙasar mu ta Najeriya. Peptic ulcer d […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Cutar Dundumi Ko Ganin Hazo-Hazo
Cutar dundumi ɗaya ce daga cikin larurorin da kan shafi idanu, wannan larura ce ta dakushewar kaifi/ƙarfin gani, y […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Ruwa Da Lafiya
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa a ƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana to lita 2 z […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Saurin Inzali (Premature Ejaculation)
Menene Premature Ejaculation: Premature ejaculation is the inability to delay ejaculation for more than one minute […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwan Dake Haddasawa Mace Ganin Ruwa Clear Ko Ruwan Nono Na Zuba Daga Nonuwanta
Yawan shafawa ko tattaɓa nono,ko kuma ya zamto me gida na yawan wasa dasu ko sanyasu a baki. Ko kuwa sanya […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk