-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ciccikowar Maman Mace
CICCIKOWAR NONON MACE ALHALIN BABU CIKI, KO SHAYARWA, KO AL’ADA, KO SAKA KWAN HAIHUWA, KO YAYE (BREAST ENGORGEMENT IN […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Abin Da Ya Kamata Mu Sani
Gwargwadon girman tumbinka ko girman tumbinki haɗe da girman hips, gwargwadon kusancinku da ciwon zuciya. Ma’ana […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ɗabi'ar Daudanci (EFFEMINACY)
Daudanci shi ne namiji ya riƙa yin ɗabi’u irin na mata, maimakon maza ‘yan-uwansa. Daudanci shi ne ake kira ” […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Awo Mai Ba Da Sakamakon Hoto Na Masu Juna Biyu (SCANNING)
Scanning wata fasahar kimiyyar zamani ce wacce likitoci suke amfani da ita wajen binciken halin da juna biyu ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ciwon Mara (Pelvic Pain)
Mara ita ake kira “pelvis” a kimiyyance. An yi aron ta ne daga harshen “Latin” wanda mutanen tsohuwar daular Rumawa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Birkicewar Tsarin Jijiyoyin Jiki
A yanayin mutum zai riƙa fuskantar fargaba, tsoro, faɗuwar gaba, sarƙewar numfashi, rashin bacci, bugawar zuciya fa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Abubuwan Da Ke Haddasa Yawan Zubewar Juna Biyu
Yawan yin ɓarin juna biyun da bai kai makwanni 20 ba, babu zato ba tsammani, shi ne ake kira “spontaneous abortion” a […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Zinariyar Awa Ga Jariran Mu
Zinariyar awar ita ce awa ɗaya ta farko a duniya ga jarirai bayan an haifo su wato “Golden hour” a turance, a nan ake […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Kira Ga Masu Son Yin Ƙiba
Akwai wani kuskure da ke cigaba da faruwa tsakanin mata na shan maganin da suke kira Sha-ka-fashe domin son sui ƙiba. […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ɓacewar Ashanar Hannu Ta Tazarar Haihuwa
Abu ne mai yiwuwa ashanar hannu wacce ake soka ta a cikin tsokar damtsen mace domin yin tazarar haihuwa (contraceptive […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yaron Da Ke Ƙin Shan Nono
Ba ko yaushe ba ne don jariri ko yaro ɗan kasa da shekaru biyu ya ƙi shan nono, ko ya zamto mai saurin sakin nonon d […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Awon Juna Biyu
Awon ciki shi ne gwaji wanda ake yi a lokacin da mace take jin alamu a jikinta kamar ta sami juna biyu. Sakamakon awon […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tsarin Tazarar Haihuwa Mara Amfani Da Magani
Wannan tsari shi bature ya kira da calendar method ko calendar period wanda akan ƙauracewa saduwa a wasu keɓantattun k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Amfanin Aya Wajen Samar Da Lafiya A Jiki
Aya ita ake kira “tigernut” ko “chufa” a turance. Aya tana daga cikin nau’ikan ƙananan mabunkura ƙasa (tubers), ko s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Kwanakin Da Mahaifa Ke Yi Kafin Ta Rufe Bayan Gama Al'ada
Kuskuren da mutane suke yi shi ne suna ɗaukar cewa mahaifar mace buɗewa take yi kuma ta zamo a wangale lokacin da t […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Hattara Maza
Wasu lokutan mukan karanta ko mu ji labaran da kan ce wani ya mutu yayin jima’i ko yayin gasar wauta akan hakan, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Dalilan Da Suke Sa A Yi amfani Da Ka-fi Sugar
Dalilan sun haɗa da: Sinadarin sugar wacce muka sani (sucrose) yana maƙalewa a haƙori kuma ya haddasa la […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sinadarin Ka-Fi Sugar (Artificial Sweetners)
Sinadarin ka-fi-sugar shi ne ake kira “artificial sweeteners” a turance. A likitance kuwa ana kiransa “no […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Haifo Jarirai Cikin Rigar Sac
Haƙiƙa akan haifo wasu yaran cikin amniotic sac ba tare da ta yage iya yaran sun fito ba. Yana da kyau mu fahimta f […] - Load More
Gida Dr Aisha health talk