@abbanmarke
Active 1 year ago-
Abba Yusuf wrote a new post 1 year ago
Saƙo Maƙoƙo
Sallama farko na miƙo Ɗan ƙasa ne ko kwa baƙo Wanda ke sama to ya sauƙo Ya ji saƙon umma kuma ya karɓa […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ma'anar Alphanci da Simpanchi
Amsa ga waɗanda ke tambaya a kan ALPHA DA SIMP Shi dai ALPHA wani mutum ne da yake da tunanin cewa mace ba ta da […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 1 month ago
Iƙirarin Simpanci
Ni basimpe ne ku ganni Ba taƙiyya zo ka ganni Ba ni kunyar yin bayani Tunda da ai ban faɗo hakan ba. Babu mai s […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 2 months ago
Alaƙar Ɗaukakar Yaren Larabci Da Kasantuwarsa Yaren Addinin Musulunci
Allah bisa hikimarsa kan yi duk abin da ya so ya ɗaukaka yasasshe ya sakko da wanda al’amarinsa ke bisa. Wanda kuma […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 2 months ago
Larabci Da Yanda Ya Shigo Ƙasar Hausa
Da yake addinin Musulunci yana tafiya ne ɗanɗan da yaren Larabci ta yadda duk in da aka ga ɗaya to ba shakka ɗayan ma […] -
Abba Yusuf posted an update 1 year, 3 months ago
HAUSAWA DA YAREN LARABCI
Da yake addinin Musulunci yana tafiya ne ɗanɗan da yaren Larabci ta yadda duk in da aka ga ɗaya to ba shakka ɗayan ma ya na nan in akayi duba na tsanaki, duk da kuwa cewa shi Larabci bai cika neman rakiyar Musulunci ba in yai aniyar shiga wani lardi. Akwai zantuka mabanbanta dangane da shigowar waɗannan tagwaye ƙasa…[Read more]
-
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Lokacin Sanyi
Maganar gaskiya ana sanyi yau garin Tin a daren jiya na san yau za ai abin Iska ce kamar da rani ta game […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Halin Da Muke Ciki
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Abin Da Zai Faru Gobe
Ban san gaibu ba, amma tabbas na san abin da zai faru da ni gobe, domin kuwa yau ɗina yayar gobe ce tunda ni ne a yau […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Yaushe Tura Za Ta Kai Bango?
Jama’a wai kwa du kuna iya ji naNa ga kamar fa ba ku saurare naYa na gane ku ne a zaune a ranaAn ya ma kwa za ku so […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 3 months ago
Duka A Murɗe
Afwan yau jikin kamar wani mai laulayi Haka na yini ta har daren Allah haka na yi Ban aika ba babu wanda kuma […] -
Abba Yusuf became a registered member 1 year, 3 months ago