fbpx
Saturday, April 20, 2024

Engr. Suleiman Musa Abdullahi

Dalibi daga Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria Wanda na karancin bangaren addinin musulunci da koyar dashi a matakin farko, sannan na canja zuwa ga karatun fasahar sadarwar zamani Inda na halarci kasashe daban-daban India,Ghana, Africa ta kudu da Uganda domin samun horo da ha66aka karewa ta a bangarororin fasahar sadarwar da dangogin ta, ciki harda bada tsaro ga bayanai da binciken kwafkwaf da Na'ura domin bincikar masu laifi don samun hujjar gabatarwa a gaban kotu.

Yadda Ake (Recording) Ɗaukar Videon Abin Da Ake Gabatarwa A Fuskar Kwamfutarka Mai Ɗauke Da Windows

Recording - Shin kana da aboki wanda yake ɗauke da computer mai amfani da Windows 8, kuma yake shan wahalar aiki da sababbin al'amuran...

Yadda Ake Activating Windows 10 Da Batch File (CMD)

Idan ka yi amfani da wannan hanya ba tare da ɓata lokaci ba za ka ba wa windows 10 ɗinka damar yin aiki sosai....

Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani Dangane Da Twitter

Twitter: Shi wannan shafin sadarwar mai suna Twitter na ɗaya daga cikin shafukan tattaunawa da muhawara, kamar yadda sauran shafukan suke, haka kuma, Twitter...

Yadda Za Ka Yi Amfani Da Keyboard Ɗinka A Matsayin Mouse

Sau da yawa wasu sukan samu matsala da manunin kwamfutarnsu, wato "mouse" To daga lokacin da mouse ɗinka ya daina, a lokacin da za ka...

Yadda Za Ka Dawo Da Martabar Batirin Wayarka

Idan battery na wayarka ya yi ƙasa ko ma ya ƙare gaba ɗaya... Za ka ji idan kuma ka ɗan sanya batiri a kan...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×