-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Nau'in Jinkiri Guda Uku Da Suke Sabbaba Mace-macen Mata Masu Naƙuda a Nigeria
Ko kun san adadin mata nawa ke rasa rayukan su duk shekara yayin naƙuda a nigeria da kuma dalilan faruwar […] -
Dogara became a registered member 1 year, 9 months ago
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Yatsan Hannu Na Gaga Cikin Ciwukan Hannu Mafi Raɗaɗin Ciwo
Ciwo ne sakamakon harbin ƙwayar cuta musamman bairos da bakteriya,harbin ƙwayar cutar na faruwa ne idan ƙwayar cu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Alamomi Masu Hatsari Lokocin Juna Biyu
Zubar jini daga mara. Cizon harshe da yawan mika. Ciwon kai da rashin gani ko gani dishi dishi. […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ko Kun San Cewa Uwa Za Ta Iya Samun Juna Biyu Bayan Sati Shida Da Haihuwa?
Na san tambayar da zai zo muku shi ne ta yaya za ku kare kanku daga samun cikin da baku shirya ba bayan haihuwa. Ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Halayen Dake Haddasa Lalacewar Ƙoda [Kinney Dx]
Ƙoda abace mahimmiya kamar yadda nasha fada,infa ta sami matsala toh babu sauran labari,lokaci kankani cikin wata 3 […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Yake Jawo Fitar Farin Ruwa Daga Gaban Mace,Wannene Na Cuta Wannene Na Lafiya
Farin ruwa(white discharge) wanda ke fitowa daga farji ko azzakari,a lokacin sha’awa ko da lokacin jima’i ko bayan j […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Dalilan Da Suke Sanya Mace Rashin Ɗaukar Ciki
Akwai abubuwa da yawa da za su iya haifar da rashin ɗaukar ciki ga mace, wanda aka sani da rashin haihuwa, yana da m […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Alamomin Cancer
Cikakken bayani akan kansa wanda ya haɗa da hatsarin ta, alamomin kamuwa da ita Mecece Cancer? Cancer tana iya ka […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Abubuwa Da Ya Kamata Mace Ta Kiyaye Lokacin Al’ada
A kiyaye barin audiga (pad) ta dade a jiki,koda ba jinin ta kiyaye amfani da da ruwan kankara ko ruwan sanyi […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Matsalar Zubar Yawun Bacci
Wannan al’amari ya kasu nau’i biyu, akwai wanda a iya cewa larura ce ke haddasa shi, akwai wanda kuma lafiya lau yakan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Nakan Ji Tamkar Wani Abu Ya Tsayamun A Maƙoshi [Lump Sensation In Throat ]
Wannan yanayin shi ake kira “Globus Historikus”wato ko yaushe mutum ya riƙa jin kamar ya haɗiyi wani abu amma ya k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Gyambon Ƙoda [Pyelonephritis]
Ganin kalmar pyelonephritis rubuce a conclusion ɗin mafi yawan scannings musamman na ultrasound abu ne kusan ba […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Me Ke Jawo Ƙarancin Numfashi Ga Jarirai Bayan An Haife Su
Irin wannan matsala su akan kira da [Birth injuries] wato raunukan haihuwa. Sukan samo asali ne ko dai a dalilin: […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Na Kan Wuni Cikin Kasala A Duk Sanda Na Yi Jima'i Ko Inzali
Wannan na daga cikin alamomin larurar da muke wa laƙabi da Fost Ogasmik Ilines Sindurom, wato rukunin alamomin […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Illar Wayar Salula Guda Goma (10) Ga Lafiyar Jiki
Wayar salula dai wata aba ce da ake kiran ta da suna handset ko wayar hannu,ta kasance fasahar da aka samu a karni […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ka San Dalilin Shanyewar ƙafa Bayan Allura A Ɗuwawo Da Yadda Za A Magance
“Injection Nerve Palsy” matsala ce da ke faruwa sakamakon raunata jijiyar laka ta ‘sciatic nerve’ da ke kai saƙonni […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayani Akan Gyambon Baki {Canker Sore}
Canker sore: ita ce gyambon baki, ƙurji ne yake fitowa a baki, mafi yawa yana somawa ne da ɗan ƙaramin kurji mai za […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwan Kai Na Gado Wato [Migraine]
Wannan na daga cikin cutukan gado da suka fi addabar mata,saidai wasu lokutan yakan addabi wasu daga cikin maza […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin A ci Komai
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike a […] - Load More
Gida Activity