-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kaɗan Daga Cikin Cuttukan Da Ake Ɗauka Ta Hanyar Saduwa (Jima’i) (Sexually Transmitted Diseases
HEPATITIS B: (Ciwon hanta) Ciwo ne daya ke kawo kunburin hanta ita kuma ƙwayar cutar hepatitis virus ne yake k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Jan Hankali Da Kuma Shawara Zuwa Ga ‘Yan Uwa Ƙananan Likitoci (Akan Infaction)
Shi fa vaginal infection ya kasu iri da yawa sannan akwai abubuwan da suke kawo shi da yawa misali akwai […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Menene Haila (Jinin Al’ada)
Haila ita ce jinin al’ada wanda ke faruwa a matsayin wani bangare na zagayowar wata (lokaci) na mace. Haila da aka […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Tashin Zuciya (Nausea)
Jin rashin gamsuwa da zaƙuwa wajen jin alamar mutum kamar zai yi amai. Dalilan Da Ke Kawo Tashin Zuciya Za a iya s […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Illar Shan Ampiclox Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Ampiclox: Wannan wani magani ne da ya shahara wanda mutanen mu sun bude ido dashi matuƙar zaka samu koya mutum ya […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Magungunan Na Aiki Ta Hanyar Daƙile Azarbabin Sinadarin Isar Da Sakon Zafi A Jijiya Zuwa Ga Ƙwaƙwalwa.
Saidai waɗannan magungunan basa buƙatar ake musu shan gaba gadi, ko kullum-kullum kamar abinci, domin suna da tarin i […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Hanta (Liver Disease)
Ciwon hanta kamar yadda nasha bayani akai; larura ce da .ƙwayoyin cutar birus ke shiga cikin hanta ta hanyoyin jini […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Jan Hankali Ga Masu Cin Smoked Fish (Bandar Kifi)
Kun ga wannan abin? A yi hattara da cinsa kar ya zama abin ci akai-akai ballantana kuma kullum-kullum. Ba kashewa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Zuciya Tsantsa (Heart Failure)
Matukar kana jin ire iren wadannan matsaloli ko alamomi a tare dakai yakamata ka dauki mataki dan kare kanka daga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Hawan Jini (Hypertension)
Menene Hawan Jini?: Hawan jini ciwo ne da yake samuwa sakamakon ƙaruwa ko hawa da jinin mutum ke yi fiye da kima […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Kawar Da Fargaba Kan Dalilan Sanya Robar Hanci Ga Mara Lafiya
Wani lokacin indan a kace za a sanyawa mutum robar hanci a rinka bashi abinci tanan yan uwansa wasu basa yadda yau […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Tsarin Iyali { Family Planning) Rubutu Na (2) (Intrauterine Device
Aci gaba da kawo maku bayani kan tsarin iyali na zamani, yau za muyi bayani akan INTRAUTERINE DEVICE wato tsinke ko […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayani Akan Tsarin Abinci Ga Masu Ciwon Suga (Diabetes Mellitus)
Tsarin abinci na da matuƙar muhimmanci ga masu ciwon suga domin kusan kimanin kaso 50 cikin 100 na masu ciwon suga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Medical Check-Up
Matasa a duƙufa medical check up, duk mutuwa tana da sababi, inkaji ance wane ya yanke jiki ya faɗi ya dace ka fara t […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Bayyanar Nau'in Abinci Mai Gina Jiki A Cikin Fitsari (Proteinuria)
Protein nau’in abinci ne da ya kunshi su wake,nama,kwai,madara,kifi,gyada dadai sauransu. Presence of protein in […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Tsayar Da Zubar Jini (Agajin Gaggawa)
A duk lokacin da aka samu wani hatsari har ta kai da rauni dake zubar jini, mutanen dake kusa da wurin akwai abinda […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Family Planning Injection (Noristerat) (Norist)
Noristerat (Norist) allurar tazarar haihuwa ce wacce take ɗauke da sinadarin progesterone kaɗai kuma tana zuwa da n […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Fitsarin Jini (BLOOD IN UTRINE)
Fitsarin jini alama ce da ke nuni da cututtuka na mafitsara abu ne wanda mutum ya kamata ya damu sosai matuƙa Menene […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Cutar Mafitsara (UTI)
Urinary Tract Infection, cutar mafitsara a hausance, cuta ce dake addabar al’umma ƙwarai da gaske tunda ga kan maza ha […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 9 months ago
Ciwon Suga.(Diabetes)
Menene Ciwon Suga?: Cuta ce da ba abu daya ne ke haddasa ta ba, ida ake samun sugar fiye da kima yana zagayawa a cikin […] - Load More
Gida Activity