-
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Biyu
KAN FASALIN ALWALA • Wanda ya manta da wata farilla daga gaɓoɓinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abinda ke bay […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Farko
Farillan alwala guda 7 ne: • Niyya • Wanke Fuska • Wanke hannaye zuwa gwuiwar hannu • Shafar kai • Wanke ƙaf […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia III
Kafa Garuruwa Kamar yadda aka yi bayani a baya wayewar kan Ɗan Adam tana tabbata ne da kafa garuruwa. An fara gina […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ciccikowar Maman Mace
CICCIKOWAR NONON MACE ALHALIN BABU CIKI, KO SHAYARWA, KO AL’ADA, KO SAKA KWAN HAIHUWA, KO YAYE (BREAST ENGORGEMENT IN […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia II
Rubutu Sumerians su ne suka fara rubutu. Kafin lokacinsu zane kawai mutane suke yi kuma ba ya ba da ma’ana. Saboda h […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya hau kan shimfiɗar “Rafarahu”, domin ganawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Munasabar Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab, rana ce da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Isra’i da Mi’iraji. Isra’i: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ranar Isra'i Da Mi'iraji
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tarbiyyar Yara
KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU: 1. Yawan gaishe da na gaba da su. 2. Nutsuwa da barin wasa a hanya. 3. Fita cikin […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year, 4 months ago
Fassara Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 24th January 2025
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid Mai Fassara: Dr Abdullahi Yunusa Machina Shugaban Shashi Dr Abdurrahman […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia
Greeks (Girkawa) su ne suka sawa ƙasar da take tsakanin kogunan biyu Tigris da Euphrates suna Mesopotamia. Wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 3
Catal Huyuk Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Abin Da Ya Kamata Mu Sani
Gwargwadon girman tumbinka ko girman tumbinki haɗe da girman hips, gwargwadon kusancinku da ciwon zuciya. Ma’ana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 4 months ago
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 1 year, 4 months ago
Tsarabar Makon Sahabbai 2025
SHIRYAWAR GIDAUNIYAR ALHAWARIYYUN KANO Ya Ilahu ka ba ni baiwa, Nai bayani babu tsaiwa, Wanda za ni faɗa wa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Ɗabi'ar Daudanci (EFFEMINACY)
Daudanci shi ne namiji ya riƙa yin ɗabi’u irin na mata, maimakon maza ‘yan-uwansa. Daudanci shi ne ake kira ” […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewar Farko
Masana tarihi sun kasafa wayewa daga Paleolithic zuwa Neolithic. Ita Paleolithic lokacin farautar dabobi ne da tara […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 4 months ago
Awo Mai Ba Da Sakamakon Hoto Na Masu Juna Biyu (SCANNING)
Scanning wata fasahar kimiyyar zamani ce wacce likitoci suke amfani da ita wajen binciken halin da juna biyu ko […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 4 months ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 2
Wasu masana sun ba da sharaɗai na wayewar kai. Sharuɗan sun haɗa da rubutu, a bisa wannan sharaɗi babu wayewar kai ga […] - Load More
Gida Activity