-
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Addu'a Idan Aka Ji Haushin Karnuka Da Daddare
Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; ‘Idan kuka ji haushin karnuka, da kukan jaki da daddare, to ku nemi tsarin […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Addu'ar Shiga Da Fita Daga Banɗaki
“(Bismillahi) Allahumma inni a uzu bika minal khubusi wal khabaa’isi”. {(Da sunan Allah) Ya Allah ina neman […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Haramcin Zalunci Da Tasirin Addu'ar Wanda Aka Zalunta
An karɓo daga Abdullahi ɗan Mas’ud (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “An ba da u […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Dalilan Da Ke Haddasa Tsawaitar Kwanakin Al'ada
A likitance, matsakaicin jinin al’ada yana yin tsakanin kwana 3 zuwa 7 ne yake ɗaukewa. Amma akan samu matan da suke […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Abubuwan Da Ke Sa Mace Ta Riƙa Jin Alamun Juna Biyu
Haƙiƙa mata da yawa suna ƙorafi akan jin alamun juna biyu amma idan sun yi awo ko gwaji sakamakon ya nuna babu ci […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Biyu
KAN FASALIN ALWALA • Wanda ya manta da wata farilla daga gaɓoɓinsa, idan ya tuno sai ya aikata ta da abinda ke bay […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Mu Koyi Addini Kashi Na Farko
Farillan alwala guda 7 ne: • Niyya • Wanke Fuska • Wanke hannaye zuwa gwuiwar hannu • Shafar kai • Wanke ƙaf […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia III
Kafa Garuruwa Kamar yadda aka yi bayani a baya wayewar kan Ɗan Adam tana tabbata ne da kafa garuruwa. An fara gina […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ciccikowar Maman Mace
CICCIKOWAR NONON MACE ALHALIN BABU CIKI, KO SHAYARWA, KO AL’ADA, KO SAKA KWAN HAIHUWA, KO YAYE (BREAST ENGORGEMENT IN […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia II
Rubutu Sumerians su ne suka fara rubutu. Kafin lokacinsu zane kawai mutane suke yi kuma ba ya ba da ma’ana. Saboda h […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya hau kan shimfiɗar “Rafarahu”, domin ganawa […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Munasabar Isra'i Da Mi'iraji
Ranar 27 ga watan Rajab, rana ce da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wasallam) ya yi Isra’i da Mi’iraji. Isra’i: […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ranar Isra'i Da Mi'iraji
An yi imanin cewa Al Isra wal Miraj shi ne daren da Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya hau shahararriyar […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarbiyyar Yara
KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU: 1. Yawan gaishe da na gaba da su. 2. Nutsuwa da barin wasa a hanya. 3. Fita cikin […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year, 1 month ago
Fassara Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma 24th January 2025
Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid Mai Fassara: Dr Abdullahi Yunusa Machina Shugaban Shashi Dr Abdurrahman […] -
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewa Da Cigaba A Mesopotamia
Greeks (Girkawa) su ne suka sawa ƙasar da take tsakanin kogunan biyu Tigris da Euphrates suna Mesopotamia. Wannan […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
-
Dr. Ibrahim Ado Kurawa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wayewar Kan Ɗan Adam 3
Catal Huyuk Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Abin Da Ya Kamata Mu Sani
Gwargwadon girman tumbinka ko girman tumbinki haɗe da girman hips, gwargwadon kusancinku da ciwon zuciya. Ma’ana […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar […] - Load More
Gida Activity