-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar La Ilaha Illallahu
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Wanda zai fi kowa azurta da samun ceto na ranar ƙiyama, shi ne w […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar Istigfari
Istigfari shi ne neman gafarar Allah Ta’ala da yafiya bisa zunuban da mutum yake aikatawa. Istigfari ko tuba ba […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Falalar Zikiri Ya Ke
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta’ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni’imominsa tare da nutsuwa […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a ci […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
An karɓo daga Abu Darda’i (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa Annabin Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: “Wanda ya […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar Biyawa Wani Hajji Ko Umra
Haƙiƙa duk wanda ya kasancce sanadin aikata alhairi, za a ba shi lada dai-dai da ladan wanda ya aikata wannan aikin b […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 1 year, 1 month ago
Waƙoƙin Fada Da Wasu Waƙoƙi Game-Gari
1.1 Abdu Inka Bakura : : : : : : ‘Shi mika dibi Mujaddadi.’Sarkin Musulmi Alhaji Sir Abubakar III : : :’Akwai […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Malaman Ƙasar Zariya
A ƙasar Zariya, neman ilimin Furu’a ya cuɗanya da neman ilimin Alƙur’ani. Wannan ya sa makarantun Alƙur’ani a Zar […] -
WikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarihin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON
Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, shahararren marubucin littattafan Hausa ne a Arewacin Nijeriya, sannan mai shiryawa da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Fitowar Haƙora Ga Yara, Faɗuwarsu, Da Sake Fitowarsu
Yaran da ake goyonsu, suna fara fitar da haƙora ne da zarar sun cika watanni 6 da haihuwa, kuma shi ake kira […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year, 1 month ago
Rahamar Ubangiji Ga Bayinsa
Yayin da Allah ubangiji ya halicci mutum ya yi nufin alheri da rabautar duniya da ni’imar lahira da aljanna gareshi […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year, 1 month ago
Gudunmawar Iyaye Wajen Gina Al'umma
Tarbiyyar Al’umma abu ne da ya zama wajibi a wanzar da shi domin shi ne abu na farko da idan aka same shi komai zai […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Harara Garke (STRABISMUS)
A likitance ana kiran harara garke “strabismus”. A turance kuma yana da sunaye da yawa kamar “cross-eye” ko “boss-e […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bac […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Ƙaiƙayi Mai Kamar Tafiyar Kiyashi A Jiki (Formication)
Jin ƙaiƙayi kamar ƙwaro yana yawo a ƙarƙashin ko saman fatar jikin mutum shi ake kira “formication” a likitanc […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 1 month ago
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi, ko […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar ma […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 year, 2 months ago
Addu’ar Buɗe Sallah 2
Addu’ar buɗe salla (watau bayan anyi kabbarar harama) 2 سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ وَتَبا […] - Load More
Gida Activity