-
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarihin Sheikh Is'haƙ Rabi'u Khadimul Alƙur'ani
Halifa Sheikh Is’haƙa Rabi’u mashahurin Mahaddacin Alƙur’ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a ts […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Nafilolin Aikin Hajji
Kamar yadda aka sani, aikin Hajji rukuni ne na musulunci ga wanda ya ke da iko. Malamai sun yi saɓani dangane […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarihin Alaramma Gambon Takai
An haifi Malam Zakariya ɗan Adamu a garin Takai a shekarar 1928. Ɗan baiwa kuma ma’abocin himma da ƙ […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarihi Da Falalar Husaini (Radiyallahu Anhu) A Taƙaice
An haifi Husaini (Radiyallahu Anhu) ranar biyar ga watan Sha’aban Shekara ta huɗu da hijira, dai dai da Shekara ta […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Hukuncin Tsotsar Al'aura A Musulunci
Hukuncin tsotsar farji (cunnilingus) ko azzakari (fellatio) a Musulunci ya kasance cikin lamuran da malamai suka yi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Saduwar Aure A Musulunci
Yadda ake saduwa da mace (jima’i) cikin halal ya danganta da matakin aure da tsafta, kuma yana da kyau a yi da n […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 19 […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Lalurar Rashin Jin Ƙamshi, Ko Wari (LOSS OF SMELL)
Akan sami wani kaso na mutane masu wannan matsalar ta LOSS OF SMELL wato rashin iya tantance komai ta hanci, takan […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Matsayin Azumin Ashura A Wurin Ahlul Baiti (Radiyallahu Anhuma)
Daga hadisan da suka gabata, za mu fahimci cewa ranar Ashura sananniya ce tun kafin bayyanar Manzon Allah (Sallallahu […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Malaman Mabera A Sakkwato
Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Istimna'i (Masturbation)
Istimna’i (masturbation) shi ne mutum, mace ko namiji, ya yi amfani da hannuwansa ya riƙa wasa da al’aurarsa ko kuma […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino changed their profile picture 1 year, 1 month ago
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 year, 1 month ago
Su Wanene Matasa?
Ya kamata kafin mu je ko’ina mu fara bayyana shin su wane ne matasa wato matashiya ko matashi. Akwai ra’ayoyi daga […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur’ani tun yana yaro […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 1 year, 1 month ago
Wasu Daga Fitattun Malaman Alƙur'ani A Kurfi
Waɗannan Malamai sun haɗa da: Malam Umar Saulawa da Malam Sule Unguwar Maraɗi da Malam Yahaya Tsoho da Malam Ab […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 1 month ago
Matsayin Malamai Kan Kashe Husaini (Radiyallahu Anhu)
Malamai sun kasu gida uku dangane da kashe Husaini (Radiyallahu Anhu); biyu a gefe ɗaya a tsakiya: 1. Ɗayan n […] -
Ismail Muhammad Sani wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Ƙosan Dankali Mai Haɗe Da Nama
Dankali Nama Kwai Attaruhu Albasa Maggi Gishiri Man gyaɗa Fulawa ko garin busashen […] -
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 1 year, 1 month ago
Yadda Ake Biskit Cikin Sauƙi
Abubuwan da ake bukata Fulawa 2cups Bota 1/2cup Baking powder 1tspn Icing sugar 1,1/2 Gishiri 1t […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 1 month ago
Hucewar Zazzaɓi (HERPES SIMPLEX)
Hucewar zazzaɓi ko kuma wucewar zazzɓi ana kiranta “fever blisters” ko “cold sore” a likitance. Fever blisters […] -
Maulanatu Abdullahi wrote a new post 1 year, 1 month ago
Falalar Tasbihi
Hadisai da yawa sun bayyana ɗimbin falala da darajar tasbihi kamar haka: Ladan tasbihi da Alhamdulillahi yana […] - Load More
Gida Activity