-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 7 months ago
Yadda Ake Gyaran Jiki Ya Yi Laushi Kuma Ya Yi Kyau
Gyaran jiki yana taimaka wa Namiji ko Mace ta daɗe tana more jikinta. Fatar mutum ta zama lafiyayya, kuma abin sha’awa. […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 8 months ago
Akwai wasu lokuta da Ma’aurata ke shiga damuwa sosai. Kaɗaici na addabar su sabo da larura ta rashin lafiya, da juna biyu, da haihuwa ko jinin al’ada.
Mazaje da yawa na ƙyama da ƙaurace wa matayensu. Har sai ma […] -
Aisha Aliyu (Qasatamutu)'s profile was updated 5 years, 8 months ago
-
Aisha Aliyu (Qasatamutu) changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Usmannoor's profile was updated 5 years, 8 months ago
-
Usmannoor changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Sadiya Adamu Muhd wrote a new post 5 years, 8 months ago
Yadda za a wanke flask ɗin ruwan zafin da ya dafe cikin sauƙi
matakai 3 kacal sun isa.
1. A sami baking soda,
sai a zuba kamar cokali 4 ko 6 sai a zuba veniger wato ma’u khal, sannan a zuba ruwan zafi a duk a c […] -
Sadiya Adamu Muhd wrote a new post 5 years, 8 months ago
AL'ADAR BAHAUSHE
Abin kunya ne budurwa ta je gidan su saurayinta a ƙasar Hausa Da a al’adar Bahaushe, ba yadda za a yi budurwa ta bi […]
-
Sadiya Adamu Muhd changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Shinkafa Da Miyar Attaruhu: Shinkafa da miyar attaruhu abinci ne da aka fi yawan cin sa da rana; musamman saboda gina jiki da kuma samar da kuzari…
Kayan Haɗi:
1. Shinkafa
2. Attaruhu
3. Albasa
4. Koren […] -
Dr. Adamu Bala wrote a new post 5 years, 8 months ago
1. Ka tabbatar ka karya kumallo a kowacce rana, domin ƙin karin kumallo ba zai taimaka maka wajen rage ƙiba ba, sai dai ma ya hana ka samun kuzari a tsawon ranar da ba ka yi karin kumallon ba.
2. Ka ci abinci n […]
-
Maryam Rabi'u Ado changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 8 months ago
Tambaya
Assalamu Alaikum warahmatullah. Malam don Allah ina neman fatawa.
Wata ce take neman miji, kasancewar duk masu zuwa wajen ta ba da gaske suke yi ba, to shi ne ta nemi taimako wurin malamin zaure yake […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 8 months ago
Turaren wuta ana yin sa ne da itace, domin turara ɗaki, da dukkanin jiki da na tsugunno, da kuma na sutura . Ana zuba shi cikin gaushi (garwashi) ne a kasko. Nan da nan kuwa ka ji ƙamshi ya gauraye ko’ina a c […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 8 months ago
Maraba da mai gida da rakiya dai ‘yar kwarya-kwaryar karɓa ce, ko tattaki da ake wa mazaje domin samar da natsuwa, soyayya , shaƙuwa da girmamawa tsakanin ma’aurata . Da shi mai gida da matar gida, suna k […]
-
changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Jidda Haulat Nguru changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Dr. Adamu Bala's profile was updated 5 years, 8 months ago
-
Dr. Adamu Bala changed their profile picture 5 years, 8 months ago
-
Khadija Yusha'u (Amira) wrote a new post 5 years, 8 months ago
Dashishi abincin ne da ake yin sa daga alkama. Dashishi abincin gargajiya ne a Arewacin Nijeriya, yana da matuƙar lafiya a jiki, musamman ma a wajen masu ciwon siga kasancewar alkama na ɗaya daga cikin abincin m […]
- Load More
Gida Activity