Activity

  • Kaza ko Nama
    Shinkafa
    Kayan ƙamshi
    Mai ɗanɗano
    Tafarnuwa
    Citta
    Albasa
    Cinammon
    Persley
    kayan miya
    Koren tattasai

    Yadda ake haɗawa

    Za a sami nama ko kifi, idan nama ne yana buƙatar a dafa […]

  • A yau na zo mana da yadda ake haɗa dambun nama; na kaza ko dai na jan nama. Danbun nama na daga cikin abincin da ake samarwa daga nama. Yana da matuƙar daɗi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Nama/kaza
    Taruhu
    Al […]

  • Egg muffins abinci ne da ake yin sa daga ƙwai; ƙwai na da matuƙar amfani. Egg muffin yana da daɗi a karin kumallo ko tarar baƙi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Ƙwai Dafaffe
    Dankali Turawa
    Dafaffafen nama
    Koren […]

  • Potato Balls abinci ne wanda a Hausance ake kiran sa da Ƙwallon dankali, wanda ake yin sa da dankalin Turawa. Yana da matuƙar daɗi musamman ma idan a karin kumallo za a ci shi.
    Abubuwan da ake buƙata

    Da […]

  • Cabbage sauce miya ce wadda ake yinta da kabeji da jajjagen kayan miya, tana da daɗi da lafiya a jiki musamman ma idan aka kula da tsabtace da kayan girkin.
    Abubuwan da ake buƙata

    Cabbage
    Green pepper […]

  • Moi moi wadda muka fi sani da alala a Hausance ana yinta ne daga wake, alala ta kasance ɗaya daga cikin abincin gargajiya na bahaushe.
    Abubuwan da ake buƙata

    Wake
    Taruhu da tattasai
    Albasa
    Maggi […]

  • Zobo na ɗaya daga cikin abin sha wanda ke taimakawa wajen narkar da abinci, sauko da hawan jini musamman ma idan aka haɗa shi da cucumber.
    Kayan da ake buƙata

    Zoɓo
    Cucumber
    Bakin flavour
    Kanunfari
    Ci […]

  • WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU’ARSU
    1. Addu’ar Annabawan Allah.
    2. Addu’ar mala’ikun Allah
    3. Addu’ar wanda aka zalunta.
    4. Addu’ar mai Ƙarfin imani da tsoron Allah.
    5. Addu’ar da mai biyayya ga i […]

  • WAƊANDA ALLAH KE GAGGAUTA AMSA ADDU’ARSU
    1. Addu’ar Annabawan Allah.
    2. Addu’ar mala’ikun Allah
    3. Addu’ar wanda aka zalunta.
    4. Addu’ar mai ƙarfin imani da tsoron Allah.
    5. Addu’ar ɗa mai biyayya ga iy […]

  • Pizza abin maƙwalashe ne da ake yin sa da fulawa da wasu abubuwa na amfanin yau da kullum. Ana cin shi da shayi ko da lemo.
    Abubuwan Da Ake Buƙata
    · Fulawa
    · Gishiri
    · Yis
    · Olive oil (man zaitun)
    · Cheese Man sh […]

  • Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abincinmu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a s […]

  • Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa, wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a s […]

  • Soyayyiyar taliya samfarin abinci ne, da ake yi da taliya a maimakon a ci da miya ko dafa-duka. To wannan samfarin ma akwai shi da sauƙi wurin haɗawa kuma da daɗi wurin ci.
    Abubuwan Da Ake Buƙata:

    Taliya
    Tu […]

  • Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassalama
    1.Kasuwanci

    Domin sannin wace ce mahaifiyar manzon Allah danna koren rubutun nan

  • Mece ce sana’ar Mahaifin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
    1.kasuwanci

  • Wace ce mahaifiyar Manzomu Sallallahu Alaihi Wasallam
    1. Aminah ‘Yar Wahab Ɗan Abdulmanaf Ɗan zahrah ‘Yar Sayyid bani Zahra.

    domin sanin a ina aka haifi manzon Allah (S.W.A) danna koren rubutun nan

  • Sunayen 'Ya'yan Manzon Allah (S. A. W) Waɗannan su ne sunayen ‘ya’yan Manzon Allah Sallahu alaihi wa Sallam wanda ya haifa maza da mata, da kuma ɗan t […]

  • Load More