Activity

  • Wasu daga cikin masu son amfani da tsarin transfer na kuɗi a kan layinsu; amma hakan ba ya yiwuwa, sakamakon ka manta PIN ɗinka na transfer; ko ka manta, tunda watakila da kana yi amma kuma yanzu ka manta P […]

  • Sau da yawa mutane na mu’amala da kafar social media ta whatsapp; amma akwai tarin abubuwa da ba su san yadda ake amfani da su ba yadda ya dace; ko kuma ba su san yadda za su aiwatar da wasu abubuwa ba. […]

  • Yadda Ake Horon Masu Yi Maka Flashing A Waya.

    Mafi yawancin mutane suna yawan tambaya ta cewar sun ga abu a status na wani ya sanya a whatsapp, kuma suna da buƙata, amma ba yadda za su yi, gashi kuma suna so, […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Shin ko kun san mene ne hukuncin jinin cuta?

    Jinin cuta ba ya hana wani abu daga abubuwan da jinin haila da na biƙi suke hanawa; kuma haƙiƙa mai jinin cutar hukuncin ta ɗaya da mace mai tsarki, tana salla, kum […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Ya halatta ga mai jinin haila da na biƙi tare da mazajensu abin da zai zo:

    Ci da sha da bacci tare

    Wanke kan miji da taje shi

    Mene ne ake so game da mai jinin haila da na biƙi?

    Ana so ga mai jinin h […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Mene ne yake haramta saboda jinin haila da na biƙi?

    Salla tana haramta saboda jinin haila da na jinin biƙi da Azumi da Ɗawafi da saduwa da saki; a bisa haɗuwar Malamai.

    Kuma maganganun malamai sun saɓa game […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Shin nawa ne mafi yawancin kwanaki na jinin biƙi?

    Jinin Biƙi – An karɓo daga Ummu-Salama, Allah ya yarda ita, ta ce:

    “Mai jinin biƙin ta kasance tana zama a lokacin Annabi, tsira da amincin Allah su tab […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Da me ake sanin zuwan jinin Al’ada?

    Jinin Al’ada – Ana sanin zuwan jinin haila ne da zubowar sa a lokacinsa;

    Da kuma abin da yake riga shi wani lokaci na ciwon kai ko ciwon mara.

    Kuma da me ake sanin […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 8 months ago

    Shin jinin haila yana maimaituwa a wata ɗaya?

    Ko mai ciki tana jinin haila?

    Galibin mace tana jinin haila a kowane wata haila ɗaya, saura kwanakin watan kuma suna zama tsarki; sai dai ana samun wacce t […]

  • Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.

    Daga ciki akwai ra’ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: “Al’ummar ƙasar Hausa sun sami basirar kiɗa..

    Harda waƙa dag […]

  • Wannan bincike dai ya yi ƙoƙarin binciko wasu muhimman al’amura; game da wasu matsaloli da suka addabi gidajen mafi yawan Hausawa; inda binciken ya gano musabbabinsu ta amfani da wasu waƙoƙin Hausa na Sit […]

  • An haifi Sa’idu Muhammad Gusau a ranar 24 ga watan Maris 1952 a shiyyar Madawaki, bakin Masallacin Juma’a; unguwar Bube Attajiri da ke garin Gusau, Jihar Zamfara.

    Farfesa Gusau ya fara karatun allon a gaban […]

  • Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da dama ga mutane mabambanta; cikinsu kuwa har da Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau.

    A wa […]

  • Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya (2006:374), ta bayyana roƙo da cewa; “Sana’ar maroƙa ta yi wa mutane kirari ko yabo don a yi musu kyauta” Ko kuwa, “Neman kyauta daga wani”.

    Kenan roƙo, wata dabara ce ta ne […]

  • An haifi Kamilu Hussain a shekarar 1980 a ƙauyen Beta Ƙaramar Hukumar Sumaila da ke Jihar Kano a Tarayyar Nijeriya. Cikakken sunansa shi ne Kamilu, amma alkunyarsa ita ce “Almajirin Mawaƙa”. 

    Sunan mah […]

  • Mawaƙa da dama sun dogara da yin waƙa wanda rayuwarsu ta dogara a kai; wannan tunani kuwa tun daga mawaƙan jiya har zuwa na yau waɗanda ake kiransu da Mawaƙan Situdiyo.

    Misali, Marigayi Alhaji (Dk.) Mamm […]

  • Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken “Ga ka Farfesa” ; wadda a cikinta aka zaƙulo yabon da ya yi masa.  […]

  • Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so ya aikata abin na burgewa ko na a yaba.

    Misalin Yabo:

    Jagora: Ka ji waƙa tana fita,Gurin ɗan B […]

  • Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau;

    Sannan sai aka ga dacewar rubuce su, wanda kafin a rubuta su ɗin, sai aka sami wasu a ru […]

  • Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma’anar kiɗa da kuma makaɗi.

    Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa; “Shi ne buga abubuwan da aka yi musamman don bugawa da busa abubuwan da aka […]

  • Load More