-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Yan uwa sai mu kula a duk lokacin da muka ga an jirkita ayar Alƙur’ani ko an haɗa ta da najasa ko wata ƙazanta.
Ko an ce mu yanka wata dabba mai siffa kaza, ko mu rubuta wasu alƙaluma da haruffa; ko sun […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Kamar yadda ya gabata, makarantu a tsarin tsangaya sun shahara da neman laƙani ko wani sirri na Alƙur’ani don samun biyan buƙatun rayuwa.
Da yawa akan samu makarancin da ke ɗalibta wajen wani Alaramma, ba don […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Jagoran jaddada Musulunci a ƙasar Hausa, Shehu Usman Ɗanfodiyo a cikin rubuce-rubucensa da yawa, ya yi gargaɗi; ya tsoratar, ya kuma yanke hukunci ga ayyukan tsibbu na duba da hisabi da sihiri da siddabaru da la […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Da yawa akan ruɗi gardawa da jama’a da yi musu magani da Alƙur’ani; kai ko ma a yi wani aikin sharri, a ce da Alƙur’ani ake yi.
Wannan sam ba haka ba ne, domin kuwa Alƙur’ani tsantsar alheri ne, babu sha […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ana iya gane ɗan tsibbu, matsafi mai sihiri ta hanyoyi kamar haka:
1- Yakan tambayi sunan mutum ko na iyayensa.
2- Yakan nemi wani abu da ya shafi mutum, kamar hankici ko hula ko tufafi ko farce ko gashi […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Da yawan ‘yan tsibbu kan yi wani adadi mai yawa na wuridi. Wanda a mafi yawan lokuta sunayen aljannu ake kira.
Kuma koda an kira sunan Ubangiji Maɗaukaki, to kuwa za a sirka shi da waɗansu kalmomi ko h […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Shi ma wannnan ba ya buƙatar wani dogon jawabi, domin kuwa duk Musulmin ƙwarai, ya san ba wanda ya san gaibu sai Ubangiji Maɗaukaki.
Da’awar sanin gaibu kuwa, alama ce ta cuɗe-ni-in-cuɗe-ka da aljannu. Ko l […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Irin wannan na faruwa ne a lokacin da matakan haɗa asiri; ko laƙani suka nemi a aikata wasu miyagun ayyukan saɓo.
Kamar a ce sai ya taka Alƙur’ani ya shiga banɗaki da shi, ko ya rubuta ayoyin Alƙur’ani da wa […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Sihiri shi ne ƙulla yarjejeniya tsakanin matsafi da aljani, bisa sharaɗin matsafin zai aikata wasu ayyukan saɓo. Sannan aljanin ya taimaka masa ta hanyar yi masa biyayya cikin umarninsa.
A duk lokacin da ai […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Kasancewar tsarin tsangaya wani fage ne mai faɗi, kuma wata wayewa ce ga ma’abotanta mai zaman kanta; tsarin ya haifar da samuwar wasu lafuza ko ƙarin yare wanda ya keɓanci waɗanda ke cikin wannan da’ira ta gar […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Abu ne sananne ga kowa cewa addinin Musulunci bai bar komai ba, sai da ya yi tanadin yadda yake so a fahimce shi, ko a aikata shi. Neman halal ko kasuwanci da sana’a ginshiƙi ne a rayuwar mutum, saboda haka ba a […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
1) Wadatuwa da abin da Allah ya ba ka.
2) Karanta rayuwar magabata na ƙwarai da gudun duniyar su, da wadatar zucinsu da koyi da su.
3) Gudanar da rayuwa matsakaiciya, ba ƙwauro babu kuma a […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Dabarun Zaman Lafiya Da Mutane
A tasa gudunmawar a wannan fanni, shaihun malamı Abdullahi ibn Fodiyo (R.A) ya bayyana muhimman ƙa’i’doji waɗanda in […]
-
Rabiu Musa Adam wrote a new post 3 years, 4 months ago
“Wanda ya mallaki bayanai, ya mallaki duniya”
-Nathan Rothschild.
Guglielmo Marconi, Reginal A. Fessenden da sauran waɗanda suka ba da gudumawa wurin samar da rediyo don wasu amfani da a tunaninsu bai taka […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Wannan muhimmin abu wanda kowa yake buri, yana gamuwa da cikas da matsaloli daga ɓangarori daban-daban. A gaskiya ma dai mutane da dama masu begen zaman lafiya da kwanciyar hankali, su da kansu suke janyo […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Ruɗani Game Da Hanyoyin Samun Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali.
1. Kuɗi Waɗansu mutanen gani suke yi, ba mai more rayuwa a duniyar nan da samun natsuwa sai mai kuɗi. Shi ne ka […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 3 years, 4 months ago
Allah Ta’ala ya ƙaddara rayuwar mace da namiji a tare cikin tsananin buƙatar juna; babu wanda zai iya rayuwa shi kaɗai a cikin su. Saboda haka ya zama wajibi mutum ya nemi hanyoyin zaman lafiya da abokin za […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Akwai wasu al’amura da ke jawo karkatar makaranta ko masu neman karatun Alƙur’ani zuwa wasu larduna ko biranen fiye da karkatarsu ga wasu lardunan ko biranen.
Ƙaura daga wuri zuwu wani Wurin daban, abu ne d […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Tajwidi dai ba sabon al’amari ba ne wajen ma’abota tsangaya, domin kuwa, makaranta da yawa a Maiduguri da Kano sun karɓe shi, kuma sun koye shi tun farko-farkon ƙarni na goma sha tara.
Misali a nan shi ne, M […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 3 years, 4 months ago
Za mu iya cewa tsangayun Alƙur’ani da cibiyoyin ilmin Addinin Musulunci su ne tushen wayewa a wannan nahiya ta Afrika; wadda al’ummar duniya ke kallo a matsayin koma baya (har ana yi mata laƙabi da “Dark C […]
- Load More
Gida Activity