Activity

  • Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu’a za’a amsa masa.

    Tare da akwai wasu lokuta da gurare waɗanda Allah jalla wa’alaa […]

  • An karɓo daga Ibn Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya aiki Mu’azu zuwa Yamen, sai ya ce da shi: “Ka guji addu’ar wanda aka zalunta, saboda babu wani shamaki ts […]

  • An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Addu’o’i guda uku babu kokonto karɓaɓɓu ne: Addu’ar wanda aka zalunta, da addu’ar matafiyi da kuma addu’ar uba […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago

    “Subhaana Rabbiyal a’alaa”.

    {Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).

    “Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii”.

    {Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah! Ya […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago

    Addu'a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago

    Addu’ar Shiga Kasuwa – “Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil khairu wahuwa alaa kulli shai’in ƙadiirun”.

    Fassarar […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 1 month ago

    Amsa Sallama – Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; “Idan ma’abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; “wa’alaikum”. {Ku ma haka}.

    Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a […]

  • NAERLS wrote a new post 3 years, 1 month ago

    Gabatarwa

    Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da ake noma ta. Noman masara yana ƙara bunƙasa a Najeria sakamakon ƙaru […]

  • 1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru?

    Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi ya yi, shi ne ya ɗauki azumi da zar […]

  • NAERLS wrote a new post 3 years, 2 months ago

    Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya Gabatarwa Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga man […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 2 months ago

    “Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.

    {Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa); kuma ya azurta ni da ita; ba t […]

  • Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:

    1. Ci ko sha da gangan, idan mai azumi ya ci abinci ko ya sha wani abin sha da gangan, to ya […]

  • Amsa: Kallon takardar Alƙur’anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur’ani yake ibada.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A Hannunsa Domin […]

  • Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur’ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.

    Domin karanta cikakken bayani akan Shin Idan Hakan Ya Halatta, Menene Sakamakon […]

  • Amsa: Saukar Alƙur’ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da Alƙur’ani A […]

  • Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur’ani cikin yini guda.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai Sun yi Hakan Ne? danna na […]

  • Amsa: Mustahabbi ne saukar karatun Alƙur’ani cikin kwanaki uku.

    Domin karanta cikakken bayani akan Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda? dannan nan.

    Domin karanta cikakken bayani akan S […]

  • Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur’ani cikin watan Ramadan tare da Mala’ika Jibrilu.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku? danna na […]

  • Yaƙe-yaƙen Annabi S.A.W A Watan Ramadan? Yaƙi biyu ne kawai ya yi cikin Ramadan, Yaƙin Badar babba da Fatahu Makka. Domin karanta cikakken bayani a k […]

  • Load More