-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Bayani Mai Mahimmanci Zuwa Ga Mata Akan {Ovulation}
OVULATION:Ovulation wani abune dake zoma mata kafin zuwan al,ada wato period wanda ko wace mace da yanayin da take […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ciwon Ƙaba (Hernia) Da Yadda Za a Kare Kai Daga Hernia
Ciwon ƙaba, wani ciwo ne da ke faruwa saboda gajiyawa ko raunin jikin naman da ya rufe ciki(wato naman da […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Cututtuka Da Ake Dauka Ta Jima'i
Cututtuka Da Ake Dauka Ta Jima’i: Akwai cutuka da dama da ake dauka ta hanyar jima’i masu matukar lahanin gaske ga […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Larurar Dannau [Sleep Paralysls] Da Yadda Za a Magance
Dannau wani yanayi ne da mutane kan samu kansu a halin bacci, yakan iya faruwa sau ɗaya ga wasu a rayuwa, yayin da […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Toshewar Magudanar Jini Da Shanyewar Ɓarin Jiki
Ranar 29th ga kowanne wata na October rana ce da hukumomin lafiya na duniya suka ware domin tunasarwa tare da […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Likita Ina Neman Taimako Haɗe Da Shawara Game Da Matsalar Ƙanƙantar Azzakari [Micro Penis]
Wannan na daga tarin tambayoyin gami da ƙorafin da a ko yaushe nake samu daga wasu cikin maza na sha kau da kai […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Meyasa Mata Ke Ganin Farin Ruwa Yana Fitowa Kafin Ko Bayan Sanin Period Din Su?
Akwai Matsala Ne Tattare Da Hakan? Normally mafi yawan mata suna samun fitowar farin ruwa a gabansu […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Kansar Bakin Mahaifa
Babu takamemen abinda yake kawo ta, sai dai hatsarin kamuwa da ita yana karuwa ga wasu matan kama […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ƙurajan Pimples
Kurajen fuska na pimples matsala ce da ta addabi matasa Mata da maza musamman masu kananan shekaru wadan da suka […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ciwon Ciki (Stomach Pain) Da Yadda Za A Maganc Shi
Kowane mutum na da ciki, wanda a kusan kowane lokaci mutum kan samu ciwon ciki da ke da nau’i daban-daban. Akwai w […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Lalurar Gaggautowar Saurin Balaga (Precocious Puberty)
Firikoshiyos Fubati: Wani yanayi ne na tangarɗar halitta da ke haddasa gaggawar bayyanar balaga tsakanin ƙananun y […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Amfani da Kuma Illar Magungunan Kara Karfin Maza (Male Sex Enhancement Supplements )
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Kadan Daga Cikin Matsalolin da Mata Kan Fuskanta A Lokacin Zuwan Al'ada
Mata da yawa su kan fuskanci matasaloli daban daban a lokacin da al’adarsu ta zo,wasu kanyi fama da allurar zubar […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tusar Gaban Mace(Queening Vaginal Gas)
Tusar gaban mace: Itace fitar da wani iska musamman lokocin jima’i da mijinta, ko idan tayi wani motsin sai […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ciwan Farfadiya (Epilepsy/Seizure)
Wasu suna sakata daya daga cikin psychiatric disoders domin ciwone dayake shafar ƙwaƙwalwa Ciwon fa […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Larurar Sanyin Gaba (Genital Infaction)
Ma’aurata kunsan ciwon sanyi da rashin tsafta suna matukar sa rashin sha’awan jima’i kuwa? Suna hana jituwa […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sanyi (Infection) Wanda Ake Ɗauka Ta Hanyar Jima’i
Wannan kalan ciwon sanyin ana kamuwa da shi ne ta hanyar jima’i wato. Mata zata iya shafawa mijinta idan tana mu’amala […]
-
WikiHausa became a registered member 1 year, 2 months ago
-
mroproject project commented on the post, Yadda Za Ki San Kanki Kafin Ki Yi Aure 1 year, 3 months ago
Masha Allah
- Load More
Gida Activity