liƙawa: Ƙara Yawaita Ibadu
Ƙara Yawaita Ibadu Da Alhairi A Goman Ƙarshe Na Ramadan
An karɓo daga A'isha (Radiyallahu anha) ta ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya kansance yana ƙoƙari a goman ƙarshe, fiye da yadda yake...