liƙawa: Zubar Jini
Zubar Jini A Cikin Wata Uku Na Farkon Samun Juna Biyu...
Idan mace tana da juna biyu, takan sami sauye-sauyen zubar sinadarai (hormones) a cikin jikinta. Wannan zai iya sanya mata zubar jini. Mai yiwuwa...
Tsayar Da Zubar Jini (Agajin Gaggawa)
A duk lokacin da aka samu wani hatsari har ta kai da rauni dake zubar jini, mutanen dake kusa da wurin akwai abinda ya...