liƙawa: ‘Yar Maye
Rataye Na 1: Waƙar ‘Yar Maye Ta Ahmad Tijjani Gandu
Ahmad Tijjani Gandu
'Yar Maye 'yar maye,
'Yar maye ya kamata ki bar shaye-shaye, Shaye-shaye, Ya kamata ki bar shaye-shaye.
Amshi
'Yar uwa ki lazumci karamci kada ki...
