liƙawa: Yadda Za A Magance
Ka San Dalilin Shanyewar ƙafa Bayan Allura A Ɗuwawo Da...
"Injection Nerve Palsy" matsala ce da ke faruwa sakamakon raunata jijiyar laka ta 'sciatic nerve' da ke kai saƙonni zuwa wasu gungun tsokokin ƙafa.
Wannan...
Larurar Dannau [Sleep Paralysls] Da Yadda Za a Magance
Dannau wani yanayi ne da mutane kan samu kansu a halin bacci, yakan iya faruwa sau ɗaya ga wasu a rayuwa, yayin da wasu...