liƙawa: Yadda Ake Zaman Jiran Liman
Yadda Ake Zaman Jiran Liman Bayan Nafila
Bayan mutum yayi nafila,yana zaune yana jiran liman zai iya yin kowane zikiri kafin zuwan liman,misali istigifari ko tasbihi ko salati ko karatun Alqur'ani...