fbpx
Gida Liƙau(tags) Yadda ake haɗa

liƙawa: Yadda ake haɗa

Yadda ake haɗa Dambun Masara

0
KAYAN HAƊI  Tsakin masara  Mai  Zogale  Sinadarin ɗanɗano  Albasa  Attaruhu  Gyaɗar miya  Yadda za a haɗa  A samu madambaci a zuba ruwa a ƙasan, sai a...

Yadda ake haɗa Gima Macaroni Jallof

0
KAYAN HAƊI  Niƙaƙƙen nama  mai  Kayan miya  Tafarnuwa  Masoro  Girfa  Shammar  Sinadarin ɗanɗano Yadda za a haɗa  Za a samu tukunya a zuba mai daidai yawan...

Yadda ake haɗa Mulukhayya

0
KAYAN HAƊI  Nama  Kori  Tafarnuwa  Sinadarin ɗanɗano  Gishiri  Albasa  Ba’adonise  Thyme  Ganyan Ayayo Yadda za a haɗa  Da farko a tafasa nama da albasa da thyme,...

Yadda ake haɗa Miyar Kayan Ciki

0
KAYAN HAƊI  Tumbi  Kitse  Hanta  Zuciya – huɗu  Albasa  Gishiri da sinadarin ɗanɗano  Markaɗe  Tafarnuwa  Masoro  Girfa  Habbahan Yadda za a haɗa  A sami tumbi da...